Kannywood

Tofa! Allura na shirin tono garma an kai maganar Adam A Zango da Ummi Rahab Hukumar NAPTIP

 Allura na shirin tono garma an kai maganar Adam A Zango da Ummi Rahab Hukumar NAPTIP
Allura na shirin tono garma an kai maganar Adam A Zango da Ummi Rahab Hukumar NAPTIP
Hoto : YouTube
Daga : Tsakar Gida

Allura na shirin tono garma an kai maganar Adam A Zango da Ummi Rahab Hukumar NAPTIP wanda shi wannan mutum da ya rubuta wannan ba yau ya sabawa yiwa yan fim baraza ba, domin kuwa yayiwa rahama sadau kan sanya kayanda tayi da sunka jawo cece kuce ce a shafukan sada zumunta.
karamar magana tana shirin zama babba game da dambarwar dake faruwa tsakanin Ummi Rahab da Adam A Zango inda wannan dan gwagwarmayar mai rajin kare hakkin dan adam Muhammad Lawan Gusau ya aike da wata takardar korafi Hukumar da ke yaki da safarar mutane ta Naptip kan ta binciki abin da ke tsakanin Adam A Zango da Ummi Rahab.
Wanda ita jarumar tace ya daina bata mata suna ko ta tona masa asiri wanda kuma wannan furuncin ya sanya kowa irin rudani.
Wanda wasu suke ta zigata da ta fadi abinda ya faru da jarumin ba sai dai ta kama bakin ta gum.
Ga cikakken bayyani nan a cikin video.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button