Kannywood

Yanzu – yanzu: Allah yayiwa Mahaifiyar Abba Elmustapha Rasuwa

Advertisment

Allahu Akbar Allah yayiwa Mahaifiyar shugaban hukumar tace fina finai a jihar Kano Abba Elmustapha kenan

Yanzu nan majiyarmu take samun wannan labarin da shi ɗanta abba elmustapha ya fitar da sanarwa a shafinsa na sada zumuntaYanzu - yanzu: Allah yayiwa Mahaifiyar Abba Elmustapha Rasuwa

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Na rasa mahifiyata kuma DUNIYATA(Gwagwgo).

Ya Allah Ka jikanta ka gafarta mata kurakuranta kasa Aljanna ce makomarta.

I will mourn you till my last breath GWAGWGO.

R.I.J.F”

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button