Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Momee Gombe Na Murna Zagayowar ranar Haihuwarta “Birthday”
A yau ne ranar talata shahararriyar jarumar nan wanda tayi tashe wajen hawan wakokin nanaye na yan Kannywood na arewa wanda tayi fice wajen wakar Jarumar mata tare da Hamisu Breaker
A yau ne take murna Zagayowar ranar Haihuwarta a turance shine ake kira birthday wanda ta fitar da sababbin hotuna wanda sunka samu aiki daga kamfanin daukar hoto mai suna noblezone.
Ga hotunan kasa ku kalla.