Kannywood

Dariya Nashirin Kashe Naziru Sarkin Waka Bayan Ganin Wata Tafka Asarada Yan Kasuwa Crypto sukeyi

Advertisment

A cikin wannan bidiyo zaka ji irin yadda sarkin waka yayi maganganu masu ban dariya game ga harkat Cryptocurrency wanda zaka sha dariya akanta.
Wanda daya daga cikin abin dariya shine wai yanzu ba ma ka baiwa dan crypto ajiya ba har da aikansa da kudi ba’a yi domin zai iya sanyata a cikin crypto idan ta hau ya cire ya idan yayi kasa har kai kayi kasa.
Zakuji yayi maganganu da dama a cikin wannan bidiyo ga dai faifan bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/ZHBVtuWLcNo

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button