Hausa Musics
MUSIC : Fati Niger – Niger Da Ecowas


Advertisment
Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau mun zo muku da sabuwa wakar fitacciyar mawakiya fati niger.
Fati Niger mawaki ce wanda tayi fice sosai a fagen wakokin hausa a kasar Hausa a yau shine munka zo muku da sabuwa wakarta.


Fati Niger mawaki ce wadda ta dade ta rera wakoki cikin yaren hausa wadda akwai fasaha da kafiya a bakinta sosai.
Niger da ecowas waka ce da tayi kokari wajen rera wakokin hausa.