Hausa Musics

MUSIC : Ali Jita – Asiya

MUSIC : Ali Jita - Asiya

Shahararren mawaki  Ali Isah  wanda anka fi sani da Ali jita wanda mutum ne wanda ya dade tauraronsa ke haskakawa a wajen wakokin hausa.

Ali jita ya zamo mutum na farko a mawakan masana’antar kannywood da ke yiwa sunanyen mata wakoki a yau kam wakar tazo ne akan ‘Asiya’.

Wakar Ali jita  labari ta kunshi yadda halayen mutane suke a wannan duniya  wanda zamu kawo muku kadan daga cikin baitocin wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button