Politics Musics
MUSIC : Dauda kahutu Rarara – Arewa Na Godiya
Advertisment
Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga mai girma shugaban kasa Bola Ahmed tinubu
Rarara ya baiwa wannan waka suna “Arewa na Godiya” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.
Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.
Yayi wnanan wakar ne bayan dawowar zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Ahmed tinubu.
Advertisment