Hausa Musics
MUSIC: Abdul D One – Gani


Abdul d one yayi kokari sosai wajen rera kalmomin yabo ga fahimta wanda yana daga cikin jindadin wannan wakar mai taken Gani
Abdul d one yayi fice wajen wakokin Birthday da soyayya kuma wakokin aure wanda har da na bege


Abdul d one fitaccen mawakin ne a kasar hausa wanda bai neman dogon bayyani.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.