Hausa Musics

MUSIC: Isah Ayagi – Farin ciki

Isah Ayagi – “Farin ciki” Song Mp3 Full Download.

Isah Ayagi Yazo Da Wata Sabuwar Zazzafar Wakarsa Mai Suna “Farin ciki” Wakar Yayita Ne Domin Masoya Mata Da Maza Wanda Suke Da Ruwan Ido Wajen Aure.

MUSIC: Isah Ayagi - Farin ciki

Wakar Tashi Tayi Dadi Kuma Ta Bada Ma’ana Sosai.

Isah ayagi mawaki ne da yayi fice wajen wakokin soyayya da nishadantarwa da wakokin aure wanda a ko ina ba’a barsa a baya ba.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button