Hausa Musics

MUSIC :Dan Musa Prince – Gagare

Advertisment

Dan Musa albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Dan Musa Prince  ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Sirin Gold album.

Dan Musa Prince mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘ Gagare ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.

MUSIC :Dan Musa - Gagare

A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘ gagare’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2023.

Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

 

Related Articles

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button