Kannywood
El- Muaz ya rikita Hadiza Gabon a Gabon show tare da titsiyeta


Advertisment
Fitaccen Jarumin nan el-muaz yayiwa hadiza gabon tambayoyi masu gauni wajen da shine bakon hirar da sunkayi da ita.
Hadiza Gabon a wannan karo ta gamu da gamunta daman hausawa kance ba koda yaushe ake barci bisa katifa ba nan kam ya kureta.
Hadiza Gabon taji tambayoyin wani iri a rayuwarta wanda babu wanda ya taba yi mata su inda sai da tayi shiru batace uffan ba.
Ga bidiyon nan kuji yadda ta kaya tsakanin Hadiza Gabon da El-muaz




