Hausa Hip Hop
MUSIC: Namenj – maza maza (Believe Me by Johnny Drille(cover )


Namenj ya fara fitar da videon wakokin na kudinsa album dinsa da ya fitar mai suna The North star.
Namenj Maza maza na daya daga cikin kudin album din namenj Wanda wakar ma daga cikin jigajigan wakokinsa.
Namenj ya rera wannan wakar ne ga Manyan mata series wanda bashir mai shadda yayi.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





