Politics Musics
MUSIC : Rarara – kuzo Zamu Abuja
Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.
Rarara ya baiwa wannan waka suna “kuzo zamu Abuja” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.
Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.