Politics Musics

MUSIC : Garzali Miko  – Abba Zamu Zaba

 

Ina Ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko  a yau munzo muku da sabuwa wakarsa wanda  itace ta farko bayan aurensa ya fitar mai taken ‘Abba Gida Gida’

Garzali Miko yayi fice wajen wakokin soyaya wanda a koda yaushe shiyasa yake da masoya samari da yan mata masu sha’awar sauraren wakokinsa sosai.

MUSIC : Garzali Miko  - Abba Zamu Zaba

Wakar soyayya waka ce da Garzali Miko ya fara fitarwa masoyansa da ita bayan yana can ya sha soyayya da matarsa, sai kuyi amfani da download mp3 da ke kasa wajen saukar da wakar.

Abba Gida Gida dan takarar gwamna a jihar kano a karkashin jam’iyyar NNPP.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button