Politics Musics

[VIDEO] Rarara – Shekara Shidan Baba Official Video

VIDEO : Rarara - Shekara Shidan Baba Official VideoIna ma’abota sauraren wakokin siyasa na adamu dauda kahuta rarara ya fitar da wakar sa mai taken ” Shekara Shidan Baba”.

Rarara ya fitar da wakar kamar yadda yayi alkawali kan cewa zai fitar da wakoki akan mulki buhari wanda shine yasa ba’a gani saboda rashin son gaskiya.

Wakar rarara mai taken “Shekara Shidan Baba” baba wanda yake fadin irin ayyukan general Muhammad buhari da yayi a shekara shida da hawan mulkinsa.

Idan baku manta ba shekara da ta gaba ne masoyan buhari sunka biya kudi naira Dubu ₦1000 rarara yayiwa buhari waka wanda shine ya cika alkawalin.

Ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.

Ga mai buƙata Audio wannan waka gata nan.
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button