Hausa Musics
MUSIC : Auta waziri – kina sona ft Jaybeey
Auta waziri matashin mawaki wanda yayi fice sosai a wajen rera wakoki.
Ya fitar bada sabuwa wakar sa mai suna Kina sona wadda tabbas abu wakar tayi kyau sosai.


Autar waziri yayi waka Farin cikina wadda nasan mata suna jiraye da su saurari wannan wakar.