Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Salim Smart – Labarina Kaddarar Rayuwa
Advertisment
Hakikanin gaskiya wannan wakar ta bada citta sosai, wakar da aka yiwa lakani da Labarina Kaddarar Rayuwa Song Salim Smart ta bada citta sosai.
Salim smart matashin mawaki ne da ke wakokin soyayya shine yayi wannan wakar da zaku iya kallo kuma zaku iya saukar da audio dinta.