Hausa Musics
Music : Abdul D One – Murjanatu Yar Gata
Advertisment
Abdul d one mai ‘yar makaranta’ da ‘aisha Humairah’ a yau ma yazo muku da Zafaffa wakarsa mai suna “Murjanatu Yar Gata” wannan waka ta samu kalamai da kida mai dadi.
Wanda Zaku jinjinawa wannan mawakin sosai a wannan waka a kuma wannan shekara.
Download , enjoy and Share
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com