Politics Musics
MUSIC : Alan waka ~ Alkali Tukur Rasheed
Advertisment
Fasihin mawakin nan aminu alan waka ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Alikali Tukur Rasheed’ wanda alan waka bai bukatar ayi masa wani dogon bayyanin ga masoyansa.


Wanda sai kun saukar domin sauraren wakar ta yadda zakuji irin yayi kalamai sosai akanta.
Alan waka mawaki ne wanda ya iya wakar sosai wanda ba sai an fadi ba.





