Kannywood
Yanda Yan Fim,Tiktok Su Shiga Tashin Hankalin Rashin Kamal Aboki
Anata Ci Gaba Da Jimamin Rashin Kamal Aboki, Inda Ya Girgiza Ilahirin Yan Tiktok Dama Wanda Ba Harkar Tiktok Din Sukeyi Ba, Mutuwar Tashi Tasa Yan Tiktok Din Nutsuwa Da Shiga Cikin Taitayinsu, Inda Da Yawansu Su Fashe Da Kuka Saboda Alhinin Rasuwar Tasa. Shafin hausamini ya tattara mana bayyanai.
Kamal Aboki Dai Yanata Samun Sheda, Inda Mutane Ke Shedar Shi Akan Kirkinsa Da Ayyukansa Na Gari, Da Faran Faran Da Mutane. Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Gafarta Mishi Ya Kuma Kyautata Tamu Bayan Tashi.
https://youtu.be/WESvT2cZcuY