Hausa Musics
VIDEO : Ado Gwanja – Chass Official Video
Download video – Chass ” Asosa” by Ado Gwanja
Ado gwanja ya fitar da sabuwa wakar bayan wakar “warr” wanda tayi tashe sosai a gefen mata da maza.
Chass ta ado gwanja ta tayar da kura wanda har wani lauya yana kokarin maka shi kotu bisa irin wannan rashin kunya da yake yiwa mutane.
Ado Gwanja ya mai warr yanzu ya dawo Asosa wanda asalin wakar chass.