Hausa Musics

MUSIC : Abubakar Sani – wakar Mawaka

Albishirinku ma’abota sauraren wakokin hausa a yau mu zo muku da sabababin wakokin fitaccen mawakin wanda ake wa lakabi da dan haausa wanda ya fitar da sabon kudin Album dinsa mai suna ” Nahiyata Afrika“.

Nahiyata Afrika Album ne da Abubakar Sani yayi aiki sosai a cikinsa wajen kawo muku wakoki masu ma’ana da fadakarwa a cikin waka.

MUSIC : Abubakar Sani - wakar Mawaka
Abubakar Sani – wakar Mawaka

Wakar Mawaka na daya daga cikin wannan kudin album da Abubakar sani yayi inda zakuje kalamai sosai a cikin na azance da hausa tsantsar ta.

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA