Hotuna: Auran Wuri Maganin Zinar Wuri, Cewar Ma’abota Hankalí Amarya da Ango
Hotunan ma'aurata da sunka dauki hankali
Hotunan Ango da amarya wanda ya dauki hankalin mutane sosai inda ake ta mamakin ganin kananan yara zasuyi aure.
Amma wasu masu iya magana gwara auren wuri da zinar wuri wanda ake ganin wannan ‘ya’yan masu hali ne.
Allah Ya Bakú Zaman Lafíya Matasań Angwayé.
Ga hotunan nan.
Martanin Mutane..
@Abba Diso
Yoo Auren wurin ai baya hana zina.
Alaji kawai ayi addu’a dai shine mafita.
@sakeenat abdullahi
Acikin kaso 100 na maza kaso 95 wlh wlh idan narantse bazanyi kaffara ba mazina tane….dalilina Anan shine duk mutuncinki dashiga tamutuncin dakikeyi__ mazan wannan zamanin wannan ba”yahanasu nemanki da zina.kuma zakuga duk mafiyawan su maza masu Aure ne___hmmm saidai Allah yakyauta kawai yatsare mana imaninmu Ameen.
@Abubakar Adamu Abdullahi wurno
A gaskiya kamar yanda Naga wata tayi comment dayawan lefin na Mata ne daga kinyi saurayi Sai ki dauki dukkan bukatunki ki doramasa kamar mijinki, toh dole ne shima saurayi yadauki bukata ya doramiki kamar matarsa. gaskiya Mata kurage San kudi wlh duk shine yake janyo musu wannan bala’in Sai dai allah ya kiyaye
@Hammanjoda a Jatau:
Duk sharhin da nake son yi anriga anyi addu’o’i ma anriga anyi amma duk da haka nima zan tofa albarkacin bakina Tabbas zinace-zinace da akeyi a bayyane lungu da sakuna, birni da kauye, matasa da tsofi, masu aure da marasa aure, shi yake kara tabbatar mana da duniya tazo karshe kamar yadda annabin Rahama S.A.W ya lissafo mana alamun kiyama gashi muna gani daya bayan daya. Masu yi Allah ya sa su tuba Mu da bamayi, ba iyawan mu bane ba dabaran mu bane Ya Allah ka tsaremu da sharrin shaidan da abokin aikinsa wato zukatanmu. Ameeen ameeen
@muhd fatihu
Ana cikin Yanayi Wazai baka kudin Aure
Shima wannnn din An tara masa ne,
Ana Baka tuwo a gida da kyar, kace
Musu Aure kake SO, Mamanku che Ta Farko
Wacce zata Gaura Mah MARI Dan Jakar Uba.