Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO: Auta Mg Boy – Muda masoyan Mu
Auta m boy yayi kokarin wajen rare wakar Muda Masoyan mu Wanda inda ta samu hawan matashi da matashiya mai tasowa.
Kece dai waka ce da akwai baitocinta sun samu karbuwa a wajen mutane sosai da sosai.
Wakar ta samu wani sabon matashi ya hau wakar inda zakuga irin nashi kokarin