Hausa Musics

[ALBUM] Ado Gwanja – Amada Ep yana bisa hanya

Mawaki Ado isah gwanja yayi shelar fitar da kudin album din wakokinsa mai suna “Amada” wanda zai fitar nan ba da jimawa ba.
Mawakin ya fitar da sanarwa a shafinta na sada zumunta inda ya nuna cewa ana kan aikinsa nan da 20th December,2021 wanda zakuji dadin wannan kudin album din.
Ga jerin wakokin nan kamar haka:-
1. Amada
2. Kyawan Rawa
3. Mai Kidan Kujera
4. An Gamu
5. Ameenah
6. Nasaba dani Da ke ft Ali jita.
[ALBUM] Ado Gwanja - Amada Ep
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ADVERTISMENT
Back to top button