Labarai

Yadda mai Noma Albarkatun Gona sama da Buhu 200 ya Samu sama da Naira Miliyan Biyu ya dawo yana Tallan Ruwa

Allahu Akbar lallai Allah shine mai iko mai mayar da attajiri ya koma talaka, mai mayar da talaka mai kudi a cikin ƙananan lokaci tabbas a cikin labarin wannan bawan Allah akwai darasi sosai duba da irin yadda ba cima zaune bane an raba shi da matsugunnimsa an hanashi yayi rayuwa cikin walwala da farin ciki.Yadda mai Noma Albarkatun Gona sama da Buhu 200 ya Samu sama da Naira Miliyan Biyu ya dawo yana Tallan Ruwa Yadda mai Noma Albarkatun Gona sama da Buhu 200 ya Samu sama da Naira Miliyan Biyu ya dawo yana Tallan Ruwa Yadda mai Noma Albarkatun Gona sama da Buhu 200 ya Samu sama da Naira Miliyan Biyu ya dawo yana Tallan Ruwa

Haji shehu kawo labarin wannan bawan Allah a Shsfinsa na sada zumunta wanda labarin akwai sosai zuciya a cikinsa.

Malam Isa Ibrahim, mai shekaru 67 yana noma Albasa sama da Buhu 100 da Masara sama da Buhu 100, yana samun akalla riban Miloyan Biyu cikin kowacce Shekara kafun fara rikicin Boko Haram, rikicin Boko Haram ya tilasta masa tserewa daga garin Baga ba tare da ya dauki ko sisin kobo daga dukiyar sa ba a shekarar 2014.

Yanzu haka Malam Isa ya koma sana’ar Tura kurar Ruwa inda yake samun abunda zai sanya a bakin Salati.

Allah kenan mai maida miloniya Tallan Ruwa”.

Wani labari : Zan Iya Rantsewa da Allah Buhari da Kudin Noma Yayiwa Yayansu Zarah da Yusuf Aure cewar Surajo Sa’idu Sokoto

 

Wani rikakken masoyin Shugaban Kasar Nijeriya Muhammad buhari watau Surajo sa’idu Sokoto Ya bayyana cewa.Zai iya ranstuwa da Allah Shugaba buhari ya Aurar da Yayansa ne da kudin noma ba wasu kudaden ba.

Zan Iya Rantsuwa Da Allah’
Da Kudin Noma Baba Buhari Ya Yiwa Zara Da Yusuf Aure”

Kamar dai yadda aka sani dukkan me bibiyar Shafin dokin karshe a kafar sadarwa na Facebook Zai ringa cin karo da irin wannan maganganun daga Surajo sa’idu Sokoto wanda ya kasance masoyin Shugaba Buhari ne.

Sai dai Yawancin mutane suna ganin cewa Wannan ba Soyayya bace illa kawai raahin son gaskiya in kuma Soyayyar ce to makauniyar Soyayya yakeyi Shugaba Buhari.

Hausaloaded ta tattaro martanin da mutane sunkayiwa wannan mutumi a karkashen wannan posting nasa.

@kabiru Abdullahi Bkd : Duk wanda bai gamsu da maganar da yake rubutawa ba yayi blocking din shi ta yaya mutum yana rubutu ra’ayin shi amma kuna zagin sa,don Allah jama’a mu dai na haka,ni kai na wallahi Wani lokacin bana jin dadin posting ɗin shi, amma ban ga dalilin zagin shi ba

@A A Ahmad Gama : Allah kana ga in yanda wannan jahilin bawan naka yake ƙuntatawa zukatanmu da goyon bayan Azzalumin shugaba ….

Allah kA kuntatawa rayuwarsa katoshe duk wata hanyar sauki a rayuwarsa.

@Dan Garba Caps: Takaici Na da haushina daya da in akayi wa Dan shegiya comments baya reply Daya gane shayi ruwana

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button