Labarai
Majalisar Dattawa ta nemi shugabbanin tsaro da suyi murabus
Advertisment
Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano
Sanatocin sun nemi shugabannin ma’aikata da shugabbanin hukumomin tsaro Wanda wa’adin Aikinsu ya ‘kare da suyi murabus !
‘kudurin na majalisar ya biyo bayan wani ‘kuduri da ‘Dan majalisa Ali Ndume, dan majalisar dattijai mai wakiltar Borno ta kudu da
Sun nemi Gabriel Olonisakin, shugaban ma’aikatan tsaro Tukur Buratai shugaban rundunar sojin sama Sadique Abubakar, shugaban ma’aikatan jirgin sama; da Ibok-Ete Ekwe Ibas, shugaban sojojin ruwa da suyi ritaya saboda wa’adinsu ya ‘kare
Advertisment
Duk da kiraye kirayen da akeyiwa Shugaba Muhammadu Buhari Amma ya rike su a ofis duk da wa’adin aikinsu ya ‘kare a cewar majalisa Dattijai
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com