Hausa Musics
VIDEO : Budurwa Ta Juye Wakar Hamisu Breaker (Jarumar Mata) Female Version
Advertisment
Wannan wakar mace itama tayi dadi sosai da kuma sallon bidiyon ta .
Wanda shine munka kawo muku ku kalla idan har mun fahimci ra’ayin ku ,na son wakar sai mu sanya muku audionta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com