Kannywood
Bikin Halima Atete Tare Arabian Night Day3
Advertisment
Shagali Bikin Halima Jaruma Atete Tare Arabian Night Day3, Anci Gaba Da Gudanar Da Shagulgulan Bikin Na Jarumar, Inda A Rana Ta Uku Akayi Arabian Night.
Ranar Asabar 26 Ga Watan Sha Daya Ne Dai Aka Daura Auren Na Jarumar Inda Jarumai Manya Da Kanana Na KannyWood Sunyi Turutuwa Domin Halartar Shagulgulan Bikin Nata.
Allah Ya Basu Zaman Lafiya Amin Summa Amin.