Kannywood

Yanda Anka Gudanar Da Daurin Auren Halima Atete

Advertisment

Alhamdulillah MashaAllah! An Daura Auren Jaruma Halima Atete, Tare Da Angonta Mohammed Mohammed Kala, Mun Kawo Muku Cikakken Bidiyon Yadda Aka Daura Auren Na Shahararriyar Jarumar.Yanda A Gudanar Da Daurin Auren Halima Atete

Ranar Asabar 26 Ga Watan 11, A Daura Auren A Garin Maiduguri, Inda Jaruman KannyWood Maza Da Mata Suyi Tururuwa Wajen Halartar Bikin Na Jarumar.

Kafin Daurin Auren Dai  Ansha Shagulgula Sosai.

https://youtu.be/5oaT31yBjDk

Advertisment

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button