Kannywood

Yayan Ummi Rahab Ya karyata maganar kai lefenta

Wata Sabuwa! An Yanka Ta Tashi!! Yayi Ummi Rahab Yayi Magana Akan Auren Ummi Rahab Din Da Lilin Baba, Yayan Nata Mai Suna Yasir Ya Bayyana Cewa Ba GasKiya Bane Cewa Da Akeyi Wai Ai Kai Kayan Lefenta Da Kudin Dukiyar Aure….

Anata Samun Labarin Cewa Wai An Kai Kayan Aurenta Yayan Nata Ya Fito Ya Bayyana Cewa Sam Hakan Ba GasKiya Bane, Maganar Da Aketa Yadawa.

Hausawa Sunce Magana A Bakin Mai Ita Tafi Dadi. Ku Kalla Bidiyon Domin Jin Cikakken Maganar Tashi.

Sai wani labarin na daban shine kuma jarumi adam a zango yayi bukin aurensa da matsar Safiyya wanda sunka cika shekara ukku tare.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button