Labarai

Na Kama Mijina Da Mahaifiyata Turmi Da Taɓarya Suna Jimai | inji wata mata

Advertisment

Na Kama Mijina Da Mahaifiyata Turmi Da Taɓarya Suna Jima’i, Wanne Mataki Ku Ka Ga Ya Dace In Ɗauka? Cewar Wata Matar Aure

Wata matar aure da ke zama a jihar Gombe amma mijinta yana aiki a Abuja ta bayyana yadda da tsakar dare ta kama mijinta da mahaifiyarta su na lalata, kuma har ta gansu ta bar wurin ba su kula da ita ba.

Tun da nake zaune da mijina, bai taɓa ɓata min rai ba ko kuma yayi min wani abu na musgunawa, amma a wannan karon kaina ya kulle sakamakon abinda na gane wa idanu na.”

Mahaifina ya rasu, hakan yasa bni da wacce ta wuce min mahaifiyata. Bayan na haihu ne mahaifiyar tawa ta je gidana da ke Gombe don tayi makonni uku na zaman jego.”

Advertisment

Dama kullum sai mijina ya bani fura, ashe yana sanya min maganin bacci a ciki, amma ranar da dubunsu za ta cika ban sha furar ba.

“Farkawata ke da wuya, sai ban ga mijina a gefe na ba, hakan yasa na yi tunanin ko ya shiga ban ɗaki ne, kasancewar ɗakuna biyu na kwana gare mu, sai na yanke shawarar komawa ɗaya ɗakin don na yi amfani da bayin.”

Shiga ta ke da wuya na ga mijinta da mahaifiyarta su na lalata, sai Ubangiji ya sanya man nutsuwa na lallaɓa na koma ɗaki na kwanta cike da damuwa.”

Hakan yasa nake neman shawarar yadda zan ɓullo wa lamarin.” In ji ta

Wani Labari :TikT0k ya fitar da sanarwa zai dauki yan Najeriya aiki

 

Kamfanin manhajar sakonni cikin gajeren bidiyo TikT0k ya ce zai dauki ma’aikata daga Najeriya da wasu kasashen Afrika don cike wasu guraben mukamai.

Taskar Labarai ta ruwaito kamfanin ya ce mukaman da ya kebe zai dauka din zasu kasance tsakanin yan kasashen Afirka ta Kudu, ko yan (Lagos) a Najeriya, ko kuma daga kasar Kenya.

Shin za ku iya yadda ku da kanku ko wani naku yayi aiki a Tikt0k?

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button