Politics Musics
MUSIC: Mr 442- Atiku New Generation
Mr 442 yayiwa dan takarar shugaban kasar karkashin jam’iyyar PDP Alh Atiku Abubakar mai taken ” Atiku New Generation.
Atiku New Generation waka ce da mr 442 yayi a matsayin tasa gudumuwa ga dan takarar shugaban kasa.
Mr 442 ya nuna cewa shi Atiku Abubakar shine zabinsa ba wani can ba saboda haka ne yayi wannan waka domin bada tasa gudumuwa.