Kannywood

Bidiyo : Ke Budurwar Zango Ce ? ~ Fati Shu’uma Ta Fadi Gaskiya

Daga bakin mai ita wanda jaridar bbchausa ke yi da jaruman Kannywood sun tambayi fati Shu’uma shin ke budurwa zango ce?
Ta amsa daga bakinta cewa ita ba budurwa sa bance kawai dai jarin jini ne da shi kuma ta kara da cewa adam a zango mai gidanta ne shi ya fara yi mata Film.
Sa’a nan ta fadi tun fara primary school ta fara soyayya amma dai duk sauran amsa yana cikin wannan bidiyo sai ku saurara.
Ga bidiyon nan kasa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button