Labarai

(bidio)An baiwa Hammata iska tsakanin Karuwar kauye da kishiyar babarta

Subhanallah wato a duniyar nan idan kaji wani labari sai abun yayi ta baka mamaki.

Yanzu har karuwa takai tayi fada da matar aure ta zaremata ido cewa idan ta dameta sai ta kashe ta.

A cikin bidiyon zaku ga mutane suna basu hakuri wasu kuma suna dariya domin abun akwai ban haushi da al’ajabi a cikinsa.

Allah yayi mana karshe mai kyau amen summa Amen ga bidiyon nan kasa kuga yadda ta kasance.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button