Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Talata ft Sani plumber
Ali Jita – Talata ft Sani plumber Download mp3 latest song.
Ali jita ya fitar sabuwa waka mai suna “Talaka” wanda daman ali zakin fama ake kiran duk wani mai suna ali.
Tabbas wakar zaki akwai kalamai sosai acikinta wanda yana da kyau ku saurara.
Ali Isah jita yayi kalamai masu dadi sosai a cikin wannan waka sai kuyi amfani da Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.