Labarai
Maganin dadewa wajen jima’i maganin kankancewar gaba da karfin maza
Advertisment
Duk shekarun ka duk rashin karfin ka,duk raunin mazakutar ka kasha wannan hadin zaka bada wuta a daren da kake so.
Zaka jima kana jima’i,zaka samu karfi da Nishadi,zaka samu erection sosai da sosai idan kasha wannan sirrin.


Zaa nemi
1. Garin kusbara (Coriander seeds) chokali 3
2. Garin dabino chokali 1 da rabi
Zaa hade su waje daya a chakuda a rika zuba karamin chokali teaspoon a cikin madara rabin kofi ko nono me kyau ana sha awa daya kafin jima’i.
Na tsawon sati 3 ko wata daya domin samun ingantaccen karfin jima’i.
Allah yasa mu dace.
Share????