Labarai
Dr Idris Ahmed Yayi Martani Mai Zafi Kan Tashar Arewa 24 Tv
Dr idris Ahmed dan Nigeria mazauni kasar landan yayi martani mai zafi kan tashar talabijin na arewa24 wanda ya wallafa a shafinsa na Facebook. Ga abinda yake cewa.
“Assalamu alaikum Jama’a. Ina yi mana nasiha. Don Allah, don Annabi, mu daina kallon tashan Arewa24 TV. Gwamnatin Amurka ce ta kafa wannan tsinanniyar tashar, domin rusamu, da al’adunmu, da addininmu. Ya Allah ka rusa tashar Arewa24 TV, da wadanda suka kafata, da wadanda suke tallafa mata. Amin. Muna da qarin bayani nan gaba, insha’Allah.”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com