Hausa Series Fim

SANARWA! akan LABARINA SEASON 5&6 – daga Bakin Aminu Saira

A yau din nan jagoran shirin Labarina series mai dogon zango yayi bayyani inda anka kwana game da kashi na biyar da na shidda 5&6.

Wanda idan baku manta mun kawo muku rahon cewa za’a dawo haskaka wannan shiri a cikin watan July wanda yanzu muna cikinsa.

To Alhamdulillahi a yau ranar lahadi washe garin sallah babba Aminu saira yayi sanarwa game da wannan shiri yaushe ne za’a haskaka shi a cikin wannan wata da muke ciki.

Duk nasan kuna bukatar amsa wannan tambaya hausawa kance waƙa a bakin mai ita yafi daɗi ga faifan bidiyo nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button