Hausa Musics
MUSIC : Alan Waka ~ Wakar Ta’aziyyar Sarkin Zazzau
Advertisment
Aminu Abubakar ladan wanda aka fi sani da alan waka yayi wakar ta’aziyyar mutuwar mai martaba sarkin Zazzau Shehu idris.
Allah ya jikansa yayi masa rahama da kulihin musulmi baki daya
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com