Hausa Musics

MUSIC : Alan waka – Sarkin Misau

Alan waka – Sarkin Misau Download mp3 Latest song

Alan waka ya wake masarautar Misau inda yayi yabo da jinjinawa ga Masarautar.

Sarkin misau mutum ne wanda yana kula da mutanensa da kuma kulawa.

Alan waka mawaki ne da ya iya wakokin sarauta ba sai an baku labari ba sai ku saurara ko kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button