Opportunity
Yadda Zaku Samu Tallafin $500 Zuwa $2000 AfricaNofilter
Advertisment
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wani sabon grant ko ince tallafi wanda zaku iya samun kyautar dalar amurka daga $500 zuwa $2000, kimanin Naira 300’000 zuwa Million daya 1’000’000.
Asusun Tony Elumelu Storytellers: yana kira ga matasa musamman masu fikira da fasaha, dasu shiga wannan sabon shirin wanda zasu samu tallafin kudi daga kungiyar Africa noFilter.
Ga bangarorin kamar haka:
- Journalists: Yan jarida
- Bloggers: Masu rubutu a yanar gizo
- Photographers: Masu daukan hoto
- Vloggers &: Masu wallafa rubutu
- Content Creators: masu kirkirar wasu abubuwa na musamman
Wadannan sune bangaren da zasu iya shiga cikin wannan shirin sabo da haka idan kana daya daga cikinsu saika danna Apply dake kasa domin cikawa:
CLICK HERE TO APPLY
Allah ya adace amen
© Hikimatv