Labarai

Limamin wuff suleiman wajen Happy 246th Independence Day To America da matarsa (hotuna)

Suleiman isah panshekara mijin baturiya a yau ya wallafa hotuna da bidiyo wajen bikin cika shekara 246 da samun incin kai na kasar amurika.

Wanda daman matarsa yar kasar amurika ce da tazo har gida nigeria ta aureshi daga baya sunka wuce zuwa kasa Amurika.

Happy 246th Independence Day To America.
May God Bless America”

Wanda mutane sunyi martani sosai irin yadda ya nuna soyayya ga matarsa duk da yake ba dan kasa ba amma ita ce yar kasar.

Ga hotunan kasa ku kalla.Limamin wuff suleiman wajen Happy 246th Independence Day To America da matarsa (hotuna) Limamin wuff suleiman wajen Happy 246th Independence Day To America da matarsa (hotuna) Limamin wuff suleiman wajen Happy 246th Independence Day To America da matarsa (hotuna)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button