Opportunity

Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kungiyar SHELL Nigeria

Advertisment

Kamfanin Shell Nigeria, ya fitar da wani sabon shiri wanda zai taimakawa yan nigeria musamman dalibai ta hanyar horar dasu a bangarori daban dabam.

Daliban da suke wadannan bangarorin sune zasu cika:

  • Sciences (Pure science, Environmental and Social)

Wannan shirin zai bawa dalibai wadanda suka shiga cikin shirin damar yin aiki kai tsaye tare da kwararruba kowane bangare, sannan kuma hakan zai taimakawa wanda suka shiga shirin anan gaba.

Sannan saika aika wadannan abubuwan zuwa email din nasu:

  • Student’s name
  • Name of University/ institution of higher learning
  • Matriculation Number/ student ID number
  • Course of study
  • Required duration/period for internship
  • Contact details (address, email, and phone)
  • Scanned copy of official form/ letter from higher institution
  • Current Cumulative Grade Point Average (CGPA) or Grade Point Average (GPA)

Zaka shiga Email Address dinka saika aika sako ta wannan Email din: [email protected]

Allah ya bada sa’a

Advertisment

© Hikimatv

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button