Kannywood
Safara’u Tayi Magana Kan Masu Zaginta
Advertisment
A Karon Farko Mawakiya Safara’u Tayi Magana Tare Da Martani Ga Mutanen Da Ke Zagi Da Sukarta Akan Abin Da Takeyi.. Tunda Safara’u Ta Fara Harkar Wakoki Ne Mutane Su Sata A Gaba Inda Suke Ganin Bai Kamata Ace Tanayin Irin Wakokin Da Takeyi Ba. Musanman Yanda Take Shiga Cikin Maza.
Mutane Da Dama Suna Yawan Bayyana Ra’ayoyinsu Akan Wakokin Nata. Inda Suke Ganin Babu Tarbiya Ko Laduba A Ciki, Sai Dai Hakan Bai Hanata Ta Daina Sako Wasu Wakokin Ba.
Wannan Karon Ta Fito Tayi Martani Ga Masu Zagi Da Sukarta.
Advertisment
Sources: Hausamini