Hausa Musics
MUSIC : Sarkin Waka – Nasiru Yusuf Gawuna
Sarkin waka Naziru M Ahamd ya fitar da sabuwa wakarsa mai wanda yayiwa Nasiru Yusuf Gawuna mataimakin Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje.
Sarkin waka ya rerawa Gawuna waka ne saboda jajircewa da manunofinsa a bangaren siyasa da dai sauransu wanda kuma zakuji irin yadda yayi aiki tare da Shekarau da Kwankwaso.
Nasiru Yusuf Gawuna mataimakin Gwamnan jihar Kano kuma dan takarar Gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar Apc 2023 zabe mai zuwa.