Hausa Musics

[MUSIC] Auta Mg Boy –  Amana da Amana

Advertisment

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Amana da Amana’.

Wakar ina sonki wace wanda Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.

Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.

Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya  a tsakanin masoya.MUSIC] Auta Mg Boy -  Amana da Amana

Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.

Related Articles

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button