Labarai
Masha Allah : wani masoyin Buhari Daga ƙabilar igbo ya karbi Musulunci
Advertisment
Wani Masoyin shugaban kasar Muhammadu Buhari daga kabilar igbo ya karbi addinin musulunci.
Matashin ya canza sunasa daga chigozirim Emeakayi zuwa Chigozirim Aliyu Emeakayi wannan juma’a itace juma’at farko da yayi cikin addini musulunci ya wallafa a shafinsa na sada zumunta cewa.
“Alhamdulillahi
Yau na sallaci sallah juma’a farko a masallacin Annur. Allah ya sawake mim.
Advertisment
Juma’at kareem”.
Ya kara da cewa
” A yanzu sunana CHIGOZIRIM ALIYU EMEAKAYI na karbi addinin Musulunci na rungumesa hannu biyu. Addinin mafi zama lafiya a doron duniya.
Allah Akbar”