Hotuna :Shugaban Wuff Suleiman Daga Amerika shima ya shiga tsokanar Ganduje
A jiyan ne anka baiwa Mai girma gwamna Dr Abdallahi Ganduje sarauta a yakinin kudu ankayi bikin Naɗin Sarautar Aare Fiwajoye da Yeye Aare Fiwajoye da Mai Martaba Olubadan na Ibadan ya yi wa Gwamna Abdullahi Ganduje da matarsa Hafsat Ganduje.
Wanda suke sanya da ganye shine shine sarautar to shine fah yan kwankwasiya suke tsokaga da zolaya da zagube.
Inda shine Suleiman isah panshekara shima yace anyi masa tashi sarautar California ga abinda ya wallafa a shsfinsa.
“Jama’a Yan Uwa Da Abokan Arziki, Ina Farin Cikin Sanar Daku Nadin Sarautar “GANYEN CALIFORNIA” Da Akaimana Yau A Birnin Copperopolis Dake Nan California. Muna Godiya”
Hausaloaded ta tattaro martanin mutane a kasa hotuna da suleiman isah isah “mijin baturiya”.
Summani Abdullahi panshekara yana cewa
“Xamu cafkoka”
Suleiman isah isah:
“Sammani Abdullah Panshekara oh bazaka tayani murnar Nadin Sarautar ba kenan?”
Alh Hasan maiwaya kangiywa yana cewa
“Lallai Gwaggo idan takamaka akwai wasan kura”
Engr kabeer ustaz yana cewa:
“Amma kaikuwa Sule anyi Dan Ikkan yaro”
Yanxu kaida baka gari Ina ruwan ka da wannan lissafin “
Halimatu sadiya tana cewa :
“Kabari ganduje yasaka a kamoka yasin”
Suleiman isah isah yana cewa
“Halimatuu Sardeeya saboda anmin nadin Sarauta koh”