Opportunity

Dama ta Samu: Yadda Zaku Nemi Aiki A Hukumar Sauyin Yanayi Ta Nigeria

Assalamu alaikum warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka

Hukukar Kula da sauyin yanayi na nigeria yare da hadin gwiwar kungiyar tarayyar turai(EU) zasu aiwatar da shirin kula da sauyin yanayi a jihar kano dake arewa da kuma ogun dake kudu.

Shirin, wanda aka yi niyya don taimakawa Najeriya sannu a hankali ta cimma burin ci gaba mai dorewa (SDG) akan “aiki na yanayi,”

Shi de wannan shirin ya samo asali ne daga burin kungiyar EU a karkashin Kayayyakin Jama’a na Duniya da kalubalen Shirye-shiryenta. Bugu da ƙari, yana haɓaka burin (daidaicin mata)

Ire iren ayyukan da za’ayi a wannan shirin:

  • Daukar Ma’aikata: Ƙungiyoyin Horar da Taro kan Gudanar da Sharar Ruwa da Ziyarar Karatu ga Ma’aikatan Fasaha a Ma’aikatun Gwamnati.
  • Yakin neman ilimi ga iyalai akan sarrafa shara a matakin Municipality Abeokuta, jihar Ogun
  • Yakin Neman Ilimi Ga Iyalan Gida Kan Tsaftace Sharar Sharar gida a matakin Municipality a Kano, Jihar Kano

Abubuwan da ake bukata wajen Neman wannan aikin:

  • Dole ne mai nema ya dora CV dinsa
  • Dole mai nema yayi download na TOR dinsu anan Download ToR

Domin Neman Wannan Aikin Shiga Link dake kasa

APPLY HERE APPLY HERE 

Allah ya taimaka

© Hikima

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button